Arewacin Najeriya ya fi Kudanci samun muƙaman Gwamnatin Tarayya- Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Ƙasa ta kare tsarin naɗe-naden mukamai da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana mai cewa rarraba mukaman da aka yi kwanan nan ya nuna adalci a tsakanin yankunan…