NLC ta nuna damuwa kan ƙin biyan sabon albashi mafi ƙanƙanta na Naira 70,000 da wasu gwamnonin Najeriya ke yi
Ana nuna damuwa cewa har yanzu gwamnoni Ashiru da biyu sun kaucewa biyan sabon albashin mafi ƙanƙanta na Naira 70,000, da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rattaba wa hannu ya…