Sama da ɗalibai dubu 12 ne suka zana jarrabawar neman shiga Jami’ar Yusuf Maitama da ke Kano.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A aƙalli sama ɗalibai 12,000 suka nuna sha’awarsu ta zama ɗaliban jami’ar Yusuf Maitama Sule, da ke birnin Kano a Arewacin Najeriya a shekarar 2024. An…