KAROTA Za Ta Tsare Wasu Jami’inta Kan Zargin Yawan Karɓar Kuɗaɗe A Hannun Direbobi.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Najeriya, hukumar KAROTA mai kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar ta ce ya zama wajibi ta ɗauki matakin fitar da…