Sarakunan birnin Kano biyu da ke taƙaddama kan sarautar birnin sun ƙudiri aniyar yin hawan Sallah.
Bisa ga al’adar Masarautar Kano duk shekara cikin bukukuwan Sallah ta kan shirya hawan Sallah domin shagalin bikin Sallar, cikin farin ciki da bin sahun al’ummar musulmi na Duniya da…