Ogun

Labarai

Wani Magidanci Ya Kashe Matarsa Saboda Talauci A Jihar Ogun.

Wani magidanci daga jihar Ogun, Segun Ebenezer ya lakaɗawa matarsa duka har mutuwa sakamako kin mallaka ma shi makarantar firamarin da ta gina. BBC Hausa ta rawaito cewa ‘yan sanda, sun ce mutumin da ake zargi sun shafe tsawon lokaci suna rigima kan dukiyarta kafin ya yi mata dukan da tayi ajalinta. Sanarwar ‘yan sanda […]

Read More
Labarai

Rundunar Ƴan Sanda Ta Gano Masana’antar Sayar Da Jarirai A Ogun.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Ogun na cewa rundunar ƴan sandan jihar ta cafke wasu mata biyu da take zargi da bude wata masana’antar sayar da jarirai a Agbado dake karamar hukumar Ifo a jihar. Kakakin ‘yan sandan jihar SP Abimbola Oyeyemi, ne ya tabbatar da haka a wata sanarwa da ya fitar, […]

Read More
News

A 28-year old man bags one year imprisonment over stealing.

A Magistrates’ Court in Ota, Ogun, on Monday sentenced a 28-year-old man, Akintunde Segun, to one year imprisonment for stealing a water tank belonging to the Nigeria Bar Association, NBA. Magistrate Sam Obaleye sentenced Segun without option to pay fine, after he pleaded guilty to one-count charge of theft. Earlier, the prosecution counsel, Cpl. Titi […]

Read More
Labarai

Hukumar hana fasa kwauri a jihar Ogun ta kwace kayan miliyoyin naira.

Daga: Muhammad Sani Abdulhamid. Hukumar hana fasa kwauri shiyya ta daya da ke jihar Ogun tace ta kama kayayyaki da akayi fasa kwaurin su ciki harda wata mota samfurin Jeep kirar marsandi wacce harsashi ba ya huda ta kuma aka kiyasta farashin ta zai haura naira miliyan saba’in. Shugaban shiyya na hukumar Michael Agbara, shi […]

Read More
Labarai

Tsawa ta Kashe Jami’an Hukumar Kiyaye Hadura a jihar Ogun.

Daga: Muhammad Sani Mu’azu. A ranar Laraba ne wani lamari mai ban tausayi ya auku a jihar Ogun lokacin da tsawa ta fado akan jami’an hukumar kiyaye hadura ta kasa inda tayi sanadiyar rayukan jami’ai uku a yankin Ijebu da ke jihar. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a daidai lokacin da jami’an […]

Read More
Lafiya

Covid-19: Shugaban kasa Buhari ya garkame jahohi uku.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka dokar Hana zirga-zirga a jihohin Lagos,Ogun da babban birnin tarayya Abuja har na tsawon kwanaki Sha hudu Wanda zai fara daga karfe Sha Daya na Daren gobe Litinin. Shugaban kasar ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi wa yan Najeriya a yau lahadi. Buhari yace an dau matakin […]

Read More
News

Standard Organization of Nigeria seals 13 steel factories.

By: Zainab Muh’d Sabitu The Standards Organisation of Nigeria (SON) has sealed 13 steel factories across the nation for standards infractions. The SON task force on steel Chairman, Mr Enebi Onucheyo made this known in an interview with newsmen in Lagos. Mr. Onucheyo, said the companies located in Lagos, Ogun, Osun, Abia and Edo States […]

Read More