Masarautar Bauchi ta yi amai ta lashe kan soke hawan Sallah.
A jihar Bauchi Majalisar Masarautar Bauchi ta janye soke hawan Sallah da ta yi a baya, ta na mai sanar da yin hawan na shekarar 2025 Tin da farko cikin…
A jihar Bauchi Majalisar Masarautar Bauchi ta janye soke hawan Sallah da ta yi a baya, ta na mai sanar da yin hawan na shekarar 2025 Tin da farko cikin…
Yayin da wasu al’ummar musulmi ke shirin bukukuwan Sallah bayan kammala Azumi 29 ko 30 da shagalin hawan Sallah a masarautar Bauchi da ke jihar Bauchi a Arewacin Najeriya, Gwamnatin…