Saudi Arabia

Wasanni

Saudiya Ta Fara Gasar Cin Kofin Duniya Da Kafar Dama Bayan Doke Argentina 2 Da 1.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo.   Ƙasar Saudiyya ta zama ta ɗaya a teburin C bayan yin nasara a kan Argentina da ci biyu da ɗaya a wasan farko cikin rukunin C. Argentina ce ta fara cin kwallo ta farko a bayan mintuna 20 da fara wasan ta hanyar fanareti da samu wanda ɗan wasan gabanta […]

Read More
Labarai

A Najeriya Kuɗin Maniyata Hajjin Bana Daga Kudancin Ƙasar Yafi Tsada.

Rahotanni a Najeriya na cewa Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya ta ce masu son zuwa aikin Hajji na shekarar 2022 a Saudiyya za su biya kusan naira miliyan biyu da rabi. A cewar hukumar, mazauna yankin Arewacin Najeriya za su biya jumillar kuɗi naira 2,449,607.89, yayin da su kuma na yankin kuduncin Najeriyar su biya […]

Read More
Ilimi

Shirin Aiki Da Ilimi Fitowa Na (12)

Daga: Muhammad Sakibu Adam Fassarar Littafin Ashmawy (11) A yau karatunmu in sha Allahu zai kasance karashen bayanine akan mustahaban alwala. na shida daga cikin mustahaban alwala shine farawa da gaban kai (a yayin shafar kai) a lokacin da mutum yazo yin shafar kai ya fara shafa daga gaban kansa tukuna sannan ya wuce izuwa […]

Read More
Ilimi

SHIRIN AIKI DA ILIMI FITOWA NA GOMA ( 10 )

Gabatarwa Malam Muhammad Sakibu Adam Mai karatu assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, wanda da Martaba Radio online ke gabatar da shirin Aiki da Ilimi, shirin da hukumar gidan Radio martaba ya dauki dawainiyar kawo muku a duk mako. Fassarat littafin Ashmawi (10) A kartunmu na baya mun tsayane akan farillan alwala Wanda yau cikin […]

Read More
Ilimi

SHIRI AIKI DA ILIMI FITOWA NA SHIDA (6)

Gabatarwa Malam Muhammad Sakibu Adam Mai karatu assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, wanda da Martaba Radio online ke gabatar da shirin Aiki da Ilimi, shirin da hukumar gidan Radio martaba ya dauki dawainiyar kawo muku a duk mako. Fassarat littafin Ashmawi (6) A karatunmu na baya mun tsaya a kawo bayanin abubuwan da suke […]

Read More
Ilimi

SHIRIN AIKI DA ILIMI FITOWA NA BIYAR ( 5 )

Gabatarwa Malam Muhammad Sakibu Adam Mai karatu assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, wanda da Martaba Radio online ke gabatar da shirin Aiki da Ilimi, shirin da hukumar gidan Radio martaba ya dauki dawainiyar kawo muku a duk mako. Fassarat littafin Ashmawi (5) A karatun mu na baya mun tsaya akan abu na farko da […]

Read More
Ilimi

SHIRIN AIKI DA ILIMI FITOWA NA HUDU ( 4 )

Gabatarwa Malam Muhammad Sakibu Adam Mai karatu assalamu alaikum, barkank da wannan lokaci, wanda da Martaba FM Radio online ke gabatar da shirin Aiki da Ilimi, shirin da hukumar gidan Radio martaba ya dauki dawainiyar kawo muku a duk ranakun Talata. Fassarar littafin Ashmawi (4). A kartuttukanmu na baya munyi bayani akan kaso na farko […]

Read More
Ilimi

SHIRIN AIKI DA ILIMI FITOWA NA UKU ( 3 )

Gabatarwa Malam Muhammad Sakibu Adam Mai karatu assalamu alaikum, barkank da wannan lokaci, wanda da Martaba FM Radio online ke gabatar da shirin Aiki da Ilimi, shirin da hukumar gidan Radio martaba ya dauki dawainiyar kawo muku a duk ranakun Talata. Fassarar littafin Ashmawi kashi na (3) A yau in sha Allahu zamu dora akan […]

Read More
Sports Wasanni

Real Madrid ta lashe kofin Spanish Super Cup, bayan da ta yi nasara a kan Atletico Madrid.


Notice: Trying to access array offset on value of type bool in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/social-media-share-buttons/mozedia-sharing.php on line 283

Real Madrid ta lashe kofin Spanish Super Cup, bayan da ta yi nasara a kan Atletico Madrid a bugun fenariti ranar Lahadi.Kungiyoyin sun tashi wasan 0-0, hakan ya sa aka kara musu lokaci, amma ba a samu gwani ba a fafatawar da suka yi a Saudi Arabia. Real Madrid ta kara gumurzun na hamayya da […]

Read More