Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana manyan dalilai guda biyu da za su kai shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu, ƙasar Saudiyya a cikin makon nan,
Ga ƙarin bayani da mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa akan yaɗa labarai Malam Abdulaziz Abdulaziz ya yi wa manema labarai.
Ku saurari ƙarin bayanin sa.