Zamfara

Tsaro

Sharuɗɗan Sulhu Guda 10 Da Gwamnatin Zamfara Da Ƴan Bindiga su Ka Gindaya Wa Juna.

Gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa sulhun da ta ƙulla da ‘yan bindiga a faɗin jihar ya na tasiri sosai, domin a cikin watanni 9 an saki fiye da mutum 3,000 da aka yi garkuwa da su, ba tare da an biya diyyar ko sisi ba. Daga nan sai Gwamnatin Zamfara ta yi kira ga sojoji […]

Read More
Labarai

Cibiyar ZITDA zata haɗa gwiwa da hukumar NADDC awani mataki na bunƙasa cibiyar ƙere-ƙere a jihar Zamfara

  Babban Darakta na Hukumar NADDC masu kera motoci Malam Jelani Aliyu MFR yayi alkawarin hada hannu da gwamnatin jahar Zamfara domin a bude cibiyar koyon kera mota a Jahar Zamfara. Gusau wuri ne na musamman a yankin Arewa maso yamma. Alh. Aliyu ya fadi hakan ne a ofishinsa lokacin da ya karbi bakuncin Babban […]

Read More
Tsaro

Ado Alero Ya Kashe Mutanen Da Bai San Adadinsu Ba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto, wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ban sai adadin ƴan bangar daya kashe ba. Ado Alero ya bayyana hakanne cikin wani rahoto binciken ƙwaƙwaf na […]

Read More
Tsaro

Nafi Son Kashe Mutane Maimakon Garkuwa Da Su, -Ado Alero.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ba shi da burin yin garkuwa da mutane amma ya fi son kashe su. Ado Alero ya bayyana hakanne […]

Read More
Tsaro

Naɗa Ƙasurgumin Ɗan Fashi Sarauta A Zamfara Ya Jawo An Dakatar Da Sarkin Da Ya Yi Naɗin.

Rahotannin daga jihar Zamfara a Arewa maso yammacin Najeriya na cewa gwamnatin jihar ta dakatar da Sarkin ‘Yandoton Daji bayan da ya bai wa wani jagoran ‘yan fashin daji, Adamu Aliero, sarautar Sarkin Fulani. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadin karashen makon daya gabata. A cewar […]

Read More
Al'ajabi

Mutumin Da Ke Auren Jikarsa Shekara 20 Ya Ce Shi Da Matarsa Mutu-Ka-Raba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wani mutum mai suna Alhaji Musa Tsafe ɗan shekaru 47 ya kafe kan cewa shifa ba zai saki jikarsa da ke aurenta tsawon shekaru 20 ba. Musa Tsafe dai yana auren Wasila Isah Tsafe mai shekaru 35 har na tsawon shekaru 20, wanda […]

Read More
Tsaro

Daga Yanzu Duk Wani Ɗan Zamfara Zai Iya Mallakar Bindiga Domin Ya Kare Kansa.

Gwamnatin Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa dukkan ‘yan Jihar damar mallakar bindiga domin kare kansu daga ‘yan fashin daji da masu garkuwa da mutane. A wata sanarwa da Kwamishinan watsa labaran Jihar, Ibrahim Magaji Dosara, ya aike wa manema labarai ranar Asabar, ya ce gwamnati ta dauki matakin ne sakamakon […]

Read More
Tsaro

Ana Fargabar ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahalarta Biki 50 A Zamfara.

Wasu da ake zargin ‘Yan bindiga ne sun kwashe akalla mutane 50 da suka halarci bikin aure a Sokoto lokacin da suke komawa Gusau ta Jihar Zamfara a karshen makon nan. Shaidun gani da ido sun ce da yammacin jiya ne ‘Yan bindigar suka tare hanyar lokacin da masu bikin ke komawa gida, inda suka […]

Read More
Labarai

Babu Wani Sarkin Sharifan Najeriya A Jihar Zamfara – Majalisar Sarkin Sharifan Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo. Biyo bayan zargin bullar sarautar Sarkin Sharifan Najeriya ta bogi a jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, masarautar Sharifan Najeriya me shelkwata a jihar Kano, ta yi karin haske kan lamarin. mai magana da yawun sarkin Sharifan Najeriya na Asali Abdulkareem Sharif Ali Salihu Almaghili, daga cikin mutum biyu […]

Read More
Tsaro

Ƴan Sanda Sunun Damƙe Likitan Turji Da Wasu Ƴan Fashin Daji 39.

Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran ƴan fashin dajin nan mai suna Bello Turji lokacin da sojoji su ka ji masa raunuka a wani hari da su ka kai masa shekaru 3 da su ka wuce. Da ya ke ganawa da […]

Read More