Day: February 6, 2022

Wasanni

AFCON: Senegal Ta Cinye Gasar Kofin Nahiyar Afirika Bayan Doke Ƙasar Masar.

Ƙasar Senegal ta lashe gasar cin kofin Afirka bayan doke ƙasar Masar a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Read More
Zauren Matasa

Zauren Matasa: Ayyukan Da Matasan Najeriya Ke Yi Bai Dace Da Koyarwar Addinin Islama Ba -Ɗan Umma.

Imam Abubakar Ɗan Umma limamin massalacin Juma’a ne a jihar Kano ya ce ayyukan da matasa ke yi a Najeriya bai dace da koyarwar addinin Islama ba. Malamin ya bayyana hakan ne yayi da yake amsa tambayoyi a cikin shirin Martaba FM mai suna Zauren Matasa,shirin da ke duba rayuwar matasa musamman ƙalubale, da nemo […]

Read More
Mutuwa

Sarkin Jama’are Muhammad Wabi Ya Rasu Bayan Shafe Shekaru 50 Bisa Mulki.

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Jama’are Alhaji Dakta Ahmadu Muhammad Wabi III rasuwa, bayan shafe shekaru 50 yana sarautar Jama’are. Sarkin ya rasu ne da misalin ƙarfe 12 na daren Asabar, wayewar garin Lahadi kamar yadda Gado Da Masun Jama’are, Alhaji Saleh Malle ya tabbatar wa BBC. Ya rasu ne bayan ya yi […]

Read More