Day: June 12, 2022

Siyasa

APC Ta Naɗa Salma Musa Maitaikiya Ta Musamman A Ɓangaren Wayar Da Kan Mata.

Daga: Fatima Suleman Shu’aibu Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta naɗa matashiyar ƴar siyasar nan data fito daga jihar Kaduna Salma Musa Yuguda, amatsayin mataimakiya ta musamman kan wayar da mata. Cikin wata takardar sanarwar me dauke da sa hannun shugaban matasan shiyar Arewa maso yammacin Najeriya Abdulhamid Umar Muhammad, yace nadin nata yabiyo […]

Read More
Ra'ayi

Jama’a A Yi Rijista. Kar Mata Ta Ka Da Mijin Fa!

Daga Dr. Aliyu U. Tilden Ina kira ga daukacin yankasar nan, a kowane sashi suke, su yi rijista saboda kalubalen da ke tattare da zabe mai zuwa. Ga dalilaina guda uku na yin wanna kira. Ambaliya Sakamakon zaben fid-da-gwani na yantakarar shugaban kasa ya kawo ambaliyar masu rijistar jefa kuri’a musamman a kasashen Inyamurai da […]

Read More
Siyasa

Abdullahi Koli Ya Zama Ɗan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa A Jam’iyyar APGA.

Jam’iyar APGA ta ƙasa ta zaɓi ɗan asalin jihar Bauchi, Comrade Abdullahi Muhammed Koli, a matsayin dan takarar mataimakin shugaban Kasar jam’iyar, a zaɓen 2023. Wani tsohon Alkalin alkalan Jihar Anambra, Professor Peter Umaedi ne ɗan takarar shugaban ƙasar jam’iyar. Wata sanarwa daga tawagar yaƙin neman zaben Peter Umeadi, ta ce Comrade Muhammad Koli fitaccen […]

Read More
Tsaro

Ana Fargabar ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahalarta Biki 50 A Zamfara.

Wasu da ake zargin ‘Yan bindiga ne sun kwashe akalla mutane 50 da suka halarci bikin aure a Sokoto lokacin da suke komawa Gusau ta Jihar Zamfara a karshen makon nan. Shaidun gani da ido sun ce da yammacin jiya ne ‘Yan bindigar suka tare hanyar lokacin da masu bikin ke komawa gida, inda suka […]

Read More
Labarai

Za A Fassara Huɗubar Aikin Hajin Bana Da Hausa.

Daga: Suleman Ibrahim Modibbo Cikin wani saƙo da shafin Haramain ya wallafa a ranar Lahadi yace, ana sa ran za a fassara huɗubar da za a yi yayin aikin zuwa harsuna goma. Harsunan sun haɗa: 1. Ingilsihi 2. Malay 3. Urdu 4. Persian 5. Faransanci 6. Sinanci 7. Turkish 8. Rushanci 9. Hausa 10. Bengali […]

Read More
Siyasa

Zaɓen 2023: INEC Ta Bawa Ɗan Abacha Form Ɗin Takarar Gwamnan Kano A PDP.

Rahotanni da jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya, na cewar hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bawa Muhammad Sani Abacha, Nomination Form a matsayin dan takarar gwamnan Kano a jam’iyar PDP mai adawa a jihar a zaben 2023 da ke tafe. Hakan dai na nufin hukumar tayi watsi da ɗan takarar gwamnan […]

Read More
Ra'ayi

Gwamnatin Buhari Ta Kawo Mana Shugabanci Mafi Muni Ga Ƙasarmu- Atiku.

Daga: Suleman Ibrahim Modibbo Cikin jawabin da ya yi ga yan Najeriya a shafinsa na facebook kan ranar da ƙasar bikin ranar dimokradiyya tsoton mataimakin shugaban ƙasar Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasar a babban zaben ƙasar da ke tafe na shekarar 2023 Atiku Abubakar ya buƙaci ƴan Najeriya da su hada kai wajen kawar […]

Read More
Siyasa

SABUWAR JIHAR BAUCHI: Gwamna Bala a shekaru uku (I)

Daga Lawal Mu’azu Bauchi   Farawa da ayyukan raya ƙasa da samar da romon dimokraɗiyya na gwamnatin jihar Bauchi ƙarƙashin jagorancin Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad na jam’iyyar PDP da ta cika shekaru uku masu ɗauke da ɗumbin nasarorin da suka cancanci yabo, kamar yadda hanci bai san daɗin gishiri ba, haka wasu sassan jihar mu […]

Read More
Ra'ayi

June 12 bai dace da ranar dimokradiyyah ba

Daga Najib Sani   Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2018 lokacin yana yakin neman tazarce ya aiyana 12 ga watan June na ko wani shekara a matsayin ranar dimokradiyyah a maimakon 29 ga watan mayu. Hakika shugaban kasa yana da hurumin ware ko wace rana a matsayin ranar hutu a kasa. Saidai kuma a tunani […]

Read More
Tumaki
Labarai

Tumaki Kusan Dubu 16 Sun Mutu A Hanyar Saudiyya, Yayin Da Miliyoyin Musulmi Zasu Yi Layya A Ƙasar.

Rahotanni daga Sudan na cewa, hukumomi a ƙasar sun ce dubban tumaki sun mutu a ruwa bayan wani jirgin ruwa ya kife a hanyarsa ta zuwa ƙasar Saudiyya. Wannan na zuwa ne yayin da ƙasar ke karɓar baƙuncin musulmi daga ƙasashen duniya domin yin aikin hajin bana. Jirgin da ya kife dai na ɗauke da […]

Read More