Day: June 26, 2022

Labarai

Zamu Rufe Tashoshin Jirgin Sama Dana Ƙasa Da Titunan Idan Ba’a Janye Yajin Aikin ASUU – Ɗalibai.

Gamayyar Ƙungiyoyin Farar hula na Arewa, shiyar Kano sun yi barazanar rufe filayen jirgin sama da tashoshin jirgin ƙasa da manyan titunan Arewa in har gwamnatin taraiya da ASUU ba. Ɗaliban sun kuma yi barazanar rufe ofisoshin jam’iyyun siyasa a jihohi 19 na yankin Arewa a Nijeriya. Sun yi barazana ne hakanne a cikin wata […]

Read More
Labarai

Gwamnati Ta Ayyana Masu Amfani Da Makami Suna Kwacen Waya Amatsayin Yan Fashi- YAPS.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo An bukaci gwamnatin jihar Kano da majaliasar dokokin jihar su ayyana masu amfani da makami wajen kwacen waya amatsayin yan fashi da makami, tare da zartar musu da hukunchi daidai da yan fashi da makami. Wata kungiya ce ta matasa masu rajin kawo karshen kwacen waya a jihar Kano ta bukaci […]

Read More
Tsaro

Daga Yanzu Duk Wani Ɗan Zamfara Zai Iya Mallakar Bindiga Domin Ya Kare Kansa.

Gwamnatin Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa dukkan ‘yan Jihar damar mallakar bindiga domin kare kansu daga ‘yan fashin daji da masu garkuwa da mutane. A wata sanarwa da Kwamishinan watsa labaran Jihar, Ibrahim Magaji Dosara, ya aike wa manema labarai ranar Asabar, ya ce gwamnati ta dauki matakin ne sakamakon […]

Read More