December 11, 2024

An tsagaita bude wuta a Lebanon bayan cimma yarjejeniya tsakanin Isra’ila da Hesbollah.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

An dai kwashe fiye da shekara ɗaya ana gwabza rikici a Lebanon tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hizbullah.

BBC ta rawaito, Isra’ila za ta janye dakarunta na tsawon kwana sittin.

Wani Babban Kwamandan Sojin Isra’ila Ya Baƙunci Lahira A Gaza.

Hezbollah Ta Fatattaki Sojojin Isra’ila A Ƙoƙarinsu Na Kutsawa Lebanon.

Ƙungiyar Hezbollah Ta Harba Rokoki Kan Runbun Jiyar Makaman Isra’ila A Tsakar Daren Jiya.

Sai dai duk da wannan yarjejeniya da aka cimmawa, Isra’ila ta gargaɗi dubun dubatar mazauna yankunan iyakokin Lebanon da rikicin ya raba da muhallansu da cewa har yanzu babu tabbas kan tsaronsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *