Daga Nuruddeen Usman Ganye
Gwamnan Kano jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya bayar da umarnin cewa duk ma’aikatan da ke aiki a ma’aikatun gwamnati da su gaggauta gabatar da takardun karatun su, domin tantance su.
Gwamnan ya bada umarnin ne a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis ta hannun babban sakataren yada labaran sa, Humwashi Wonosikou.
Ga cikakken rahoton wakilin mu a jihar Adamawa Nuruddeen Usman Ganye
Najeriya Ta Fi Samun Tsaro A Mulkin Tinubu -Nuhu Ribadu.
Gwamnatin Kano ta ciyo bashin biliyan 177.4 daga ƙasar Faransa.