Labarai Gwamnatin Kano ta tabbatar da za ta yi adalci da sauraron ƙorafe-ƙorafen al’ummar da aikin magance zai zayar ƙasa zai shafa a Bulbula tare da biyan diyya Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na jihar Kano kuma Shugaban Kwamitin Kula da Ayyuka na By Moddibo / April 17, 2025
Labarai Buba Galadima ya ƙaryata batun komawar Kwankwaso APC da Ganduje ya yi Wani babban jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya karyata jita-jitar cewa tsohon dan takarar By Moddibo / April 17, 2025
Labarai Ƴansandan Najeriya Najeriya sun cafke mutum biyu kan rikicin baya-bayan nan da ya afku a jihar Filato Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa bincike na farko da ayyukan da suka biyo By Moddibo / April 17, 2025
Labarai Shugaba Tinubu ya ƙaddamar da sabon kwamitin ƙidaya Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wani babban kwamiti don sa ido kan By Moddibo / April 16, 2025
Labarai Me ya sa ƴan Majalisar Wakilai su ka gayyaci Gwamnan riƙon ƙwarya na jihar Rivers? Kwamitin wuccen gadi na Majalisar Wakilai kan lura da harkokin jihar Rivers, ya gayyaci mai By Moddibo / April 16, 2025
Labarai Abin da ya sa Matatar Dangote rage farashin Man Fetur Kamfanin Dangote na tace man fetur ya sanar da wani sabon farashi na Premium Motor By Moddibo / April 16, 2025
Siyasa “Haɗakar da ake ƙirƙira da nufin ƙalubalantar Tinubu a 2027 za ta rushe nan ba da daɗewa ba”-Ganduje Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Ganduje, ya yi zargin cewa jam’iyyar NNPP “ta mutu”. By Moddibo / April 16, 2025
Siyasa Wike ya tabbatar da Fubara zai koma kujerar Gwamnan Rivers in ya nemi afuwa Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike, ya ce Gwamnan jihar Rivers da aka dakatar By Moddibo / April 16, 2025
Labarai An ƙara samun hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya da kashi 24.23 a watan Maris Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa kashi 24.23 a cikin dari a By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Kotun jihar Kwara ta tsare mutane biyar bisa zargin hallaka wata ɗaliba bayan sun yi mata fyaɗe suka sassarata. Wata babban Kotun jihar Kwara, ƙarkashin mai shari’a Justice Hannah Ajayi ta tsare Abdulrahaman Bello By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta jihar Niger ta fara rarraba unifom da wasu kayayyaki ga mahajjata Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta jihar Niger ta fara rarraba unifom da kuma karamar jakka By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Jami’ar Tarayya da ke Oye Ekiti ta naɗa sabon shugaba bayan tsige na kai kan zargin lalata Kwamitin Gudanarwa na Jami’ar Tarayya da ke Oye Ekiti (FUOYE) ya nada Farfesa Olubunmi Shittu, By Moddibo / April 15, 2025
Wasanni Tsohon ɗan wasan Najeriya Utaka ya buƙataci ƴan wasan Super Eagles su jajarice dan kai wa ga buga Kofin Duniya Tsohon dan wasan Super Eagles na Najeriya John Utaka, ya bukaci ‘yan wasan kungiyar da By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Majalisar Matasa ta Arewacin Najeriya ta yi Allah-wadai da hallaka mutum 51 a jihar Filato Majalisar Matasa ta Arewacin Najeriya ta yi Allah-wadai da sabon tashe-tashen hankulla da suka barke By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Yan Najeriya sun tafka asarar tiriliyan 1.3 daga asusun masu zuba jari na CBEX a daga ranar Litinin ‘Yan Najeriya a dandalin sada zumunta da dama sun fara bayyana asarar da suka yi, By Moddibo / April 15, 2025
Labarai Tsohon mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya Christian Chukwu ya rasu Tsohon mai horar da ƙungiyar kwallon ƙafar Najeriya Super Eagles Christian Chukwu ya mutu a By Moddibo / April 12, 2025
Labarai EFCC ta gurfanar da wasu mutum biyu kan zargin damfara da sunan A’A Rano Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gurfanar da wasu mutane biyu a By Moddibo / April 11, 2025
Labarai APC ta rufe hedkwatarta da ke Abuja. Jam’iyyar APC mai mulki a ranar Alhamis ta sanar da rufe hedikwatar ta ta kasa By Moddibo / April 11, 2025
Labarai Arewacin Najeriya ya fi Kudanci samun muƙaman Gwamnatin Tarayya- Fadar Shugaban Ƙasa Fadar Shugaban Ƙasa ta kare tsarin naɗe-naden mukamai da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana By Moddibo / April 10, 2025
Labarai NLC ta nuna damuwa kan ƙin biyan sabon albashi mafi ƙanƙanta na Naira 70,000 da wasu gwamnonin Najeriya ke yi Ana nuna damuwa cewa har yanzu gwamnoni Ashiru da biyu sun kaucewa biyan sabon albashin By Moddibo / April 10, 2025
Labarai Ana zargin makiyaya sun hallaka manoma biyu a jihar Benue. Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin makiyaya ne sun kashe manoma biyu, a By Moddibo / April 10, 2025
Labarai Masu garkuwa da mutane sun nemi kuɗin fansa na Naira miliyan 100 domin sakin Fasto a jihar Kaduna. Masu garkuwa da mutane sun nemi kudin fansa na Naira miliyan 100 domin sakin Fasto By Moddibo / April 10, 2025
Labarai Gwamnatin Cross River ta gargadi shugabannin ƙananan hukumomin jihar kan biyan albashin malaman makaranta. Kwamishinan Ilimi na jihar Cross River Stephen Odey, Associate Farfesa, ya gargadi shugabannin ƙananan hukumomi By Moddibo / April 9, 2025
Labarai Babban Bankin Najeriya ya samun ƙarin kuɗaɗen shiga da ya kai dala biliyan 6.83 a shekarar 2024. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana samun karin kudaden shiga daga ma’aunin biyan kuɗi (Balance By Moddibo / April 9, 2025
Labarai Peter Obi ya gode wa Ƴansanda kan janye gayyatar da su ka yi wa Sarki Sunusi. Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour ya yaba wa rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, By Moddibo / April 7, 2025
Labarai SERAP ta buƙaci Tinubu da ya ƙi amincewa da bashin dala biliyan $1.08 da Bankin Duniya ya amince da shi kwanan nan. Kungiyar Kare tattalin arziki (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya ƙi amincewa da By Moddibo / April 7, 2025
Labarai Wani mayaudari ya damfari Bobrisky Dalar Amurka 990. Sanannen ɗan kwalliyar nan kuma mashahurin ɗan nishaɗi na Najeriya Okuneye Idris Olanrewaju, wanda aka By Moddibo / April 7, 2025
Labarai Kotun koli ta soke hukuncin da ya bai wa tsagin da ke adawa da Obi a jam’iyyar LP nasara Kotun Koli ta rushe hukuncin Kotun Daukaka Kara da ke Abuja, wanda ya amince da By Moddibo / April 4, 2025
Labarai APC ta ƙaryatajita-jitar sauya Shettima a matsayin Mataimakin Shugaban kasa a 2027 Jam’iyyar APC, ta musanta rade-radin da ke cewa akwai sabani tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu By Moddibo / April 4, 2025
Labarai Hakeem Baba ya sauka daga muƙamin mai bai wa Tinubu shawara ta musamman kan al’amuran siyasa. Wasu majiyoyi daga fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa mai ba Shugaban Ƙasa Bola By Moddibo / April 4, 2025
Labarai Hukuncin kotun sauraron ƙorafi kan zaɓen jihar Edo “babban kuskure ne da tauye adalci”-PDP Shugabancin jam’iyyar PDP na ƙasa ya bayyana hukuncin da Kotun sauraren ƙararrakin Zaɓen Gwamnan jihar By Moddibo / April 4, 2025
Labarai Babu wani gurbi a gidan gwamnatin Delta cewar Dennis Guwor ga ƴan takarar gwamnan jihar. Shugaban Majalisar Dokokin jihar Delta Hon. Dennis Guwor, ya bayyana cewa babu wani gurbi a By Moddibo / April 4, 2025
Labarai CBN ya ƙaryata fitar da takardun kuɗi ƴan dubu 5 da dubu 10 Babban Bankin Najeriya (CBN) ya musanta fitar da wata takarda, da ke sanar da samar By Moddibo / April 3, 2025
Labarai Gwamnatin jihar Kebbi ta musanta yi wa ƴan luwaɗi da maɗigo rajista a jihar. Gwamnatin jihar Kebbi ta karyata zargin cewa jihar tana da mutane dubu goma sha biyar By Moddibo / April 3, 2025
Labarai Sarkin Musulmi ya shawarci gwamnonin Najeriya da su kawar da bambanci tsakanin ƴan asalin jiha da baƙi. Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga gwamnonin jihohi a fadin By Moddibo / April 3, 2025
Labarai Sojojin Najeriya sun yi nasarar rage ayukkan ƴan ta’adda a jihohin Kebbi da Zamfara. Sojojin Runduna ta ɗaya karkashin shirin Operation Fansar Yamma, sun samu gagarumar nasara wajen rage By Moddibo / April 3, 2025
Labarai Sarkin Zazzau ya gargaɗi masu rike da sarautar gargajiya shiga duk wata badaƙala da ta shafi fileye. Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya gargadi sarakunan gargajiya a jahar da su daina By Moddibo / April 3, 2025
Labarai An dawo da ƴan Najeriya kusan 1000 gida daga ƙasar Libiya a farkon 2025 kawai Fiye da ‘yan Najeriya 956 ne aka dawo da su daga Libya a cikin farkon By Moddibo / March 25, 2025
Siyasa Jam’iyyar SDP ta ce ba za ta shiga wata haɗaka ba a zaɓen 2027. Jam’iyyar Social SDP a ranar Litinin ta bayyana cewa, ba za ta shiga kowace hadaka By Moddibo / March 25, 2025
Siyasa Ƙaramin Ministan Gidaje da Ci gaban Birane Yusuf Ata ya gargaɗi Kwankwaso kan batun jihar Rivers. Kara zamin Ministan Gidaje da Ci gaban BiraneYusuf Abdullahi Ata, ya soki dan takarar shugaban By Moddibo / March 23, 2025
Labarai Masarautar Bauchi ta yi amai ta lashe kan soke hawan Sallah. A jihar Bauchi Majalisar Masarautar Bauchi ta janye soke hawan Sallah da ta yi a By Moddibo / March 22, 2025
Labarai Kwastam ta kwace kuɗi kimanin naira biliyan 289 da aka boyi a katon ɗin yoghurt a Filin Jirgin Saman Abuja Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama wani adadin kuɗi har dala dubu dari daya da By Moddibo / March 22, 2025
Siyasa NNPP ta nesanta ta da Kwankwasiyya da su ƙungiyoyi ta na mai gargadin su dena bayyana kansu a matsayin cikakkun ƴaƴan jam’iyyar. Jam’iyyar NNPP mai kayan marmari ta nesanta kanta daga ƙungiyoyin Kwankwasiyya da The National Movement By Moddibo / March 22, 2025
Labarai Kotun Ƙoli ta raba gardama kan rikicin Sakataren jam’iyyar PDP na tarayyar Najeriya. Kotun Koli ta ayyana Samuel Anyanwu na hannun daman Ministan Babban Birnin Tarayya, a matsayin By Moddibo / March 21, 2025
Labarai Gwamanti ta soke hawan Sallah a masarautar Bauchi Yayin da wasu al’ummar musulmi ke shirin bukukuwan Sallah bayan kammala Azumi 29 ko 30 By Moddibo / March 21, 2025
Labarai An yi jana’izar Alhaji Nasiru Ahli a birnin Kano, in da al’umma ke alhinin rashinsa Marigayi Alhaji Nasiru Ahli, ya rasu ne a daren ranar Juma’ar nan bayan ya yi By Moddibo / March 21, 2025
Labarai Jami’an tsaro sun cafke masu garkuwa da mutane a jihar Filato. Jami’an tsaro sun kama wasu masu garkuwa da mutane da ke aikata laifi a karamar By Moddibo / March 21, 2025
Labarai An sace jami’in Hukumar Kiyaye Haddura ta Najeriya FRSC a jihar Benue Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) reshen jihar Benue, ta tabbatar da sace daya daga By Moddibo / March 21, 2025
Labarai Abin da ya sa Kotun Ɗaukaka Ƙara ta yi fatali da ƙarar da ke neman haramta naɗin Sarkin Zazzau Bamalli. Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Kotun daukaka kara da ke zaman ta a Kaduna a ranar By Moddibo / March 21, 2025
Labarai Gwamnatin Bauchi ta bayyana damuwarta kan kamun da EFCC ta yi wa Akanta Janar na jihar. Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cafke Akanta Janar na jihar Sirajo Jaja, da By Moddibo / March 21, 2025
Labarai EFCC na binciken Gwamnan Bauchi Bala ta kuma kama Akanta Janar na jihar kan zargin badaƙar biliyan 70. Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) sun kama Sirajo Jaja, Akanta Janar By Moddibo / March 20, 2025
Labarai El-rufai ya buƙaci Tinubu ya dawo da gwamnan jihar Rivers da ya dakatar. Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma jigo a jam’iyyar SDP Malam Nasir El-Rufai, ya bukaci Shugaba By Moddibo / March 20, 2025
Labarai Matakin dakatar da Fubara “wuce gona da iri ne da kuma barazana ga dimokuradiyya da ƴancin jama’a”-Sahel Kungiyar Matasa ta Sahel masu rajin samar da Kyakkyawan jagoranci da Wayar da Kan Jama’a, By Moddibo / March 19, 2025
Labarai Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya NBA ta soki shugaba Tinubu kan saka dokar ta ɓaci a jihar Rivers. Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki ayyana dokar ta-baci a jihar Rivers da Shugaba Bola By Moddibo / March 19, 2025
Labarai Hukumar Kwastam reshen Apapa ta jihar Legas ta samar da kudaden shiga na Naira biliyan 18.9 a rana guda. Hukumar hana fasa kwabri ta Najeriya reshen Apapa, ta bayyana cewa ta samar da kudaden By Moddibo / March 18, 2025
Labarai PSC, ta amince da ƙarin girma ga Kwamishinonin Ƴan Sandan Najeriya guda 20, da Mataimakan Kwamishinoni 19 Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC), ta amince da karin girma ga kwamishinonin ‘yan By Moddibo / March 18, 2025
Labarai An samu raguwar hauhawar farashin kayayyakin masarufi mafi girma cikin shekaru 10 a Najeriya -NBS Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta bayyana cewa hauhawar farashi a kasar ya ragu zuwa kashi By Moddibo / March 18, 2025
Labarai Gwamnatin Kano za ta gyara gine-ginen masallatan Juma’ar jihar. Gwamnan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana aniyar gwamnatin sa By Moddibo / March 17, 2025
Labarai Gwamna Fubara na Rivers na fuskantar tsige wa daga Majalisar Dokokin jihar. Majalisar Dokokin jihar Rivers ta gabatar da sanarwar zargin aikata ba dai-dai ba ga Gwamna By Moddibo / March 17, 2025
Labarai A ƙalla mutum 7 hatsarin mota ya yi ajali a jihar Imo. Mutum bakwai ake tunanen sun mutu bayan da motoci uku suka yi karo da juna By Moddibo / March 17, 2025
Labarai Tsohon ɗan wasan gaban Ingila Fashanu ya kai ƙarar Ƴan Sandan Najeriya ya neman diyar yiro £100,000 Tsohon ɗan wasan gaba na Ingila John Fashanu, ya kai ƙarar Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya By Moddibo / March 17, 2025
Labarai Ƴan Sandan Jigawa sun kama ƴan fashi tare da kwato baburan hawa. Rundunar Ƴan Sandan Jihar Jigawa ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da fashi By Moddibo / March 17, 2025
Labarai Gwamnatin Kano za ta mayar da Masallacin Idin da ta yi rusau Cibiyar Taro ta Ƙasa da Ƙasa ta Addinin Musulunci. Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Asabar, ya karɓi bakuncin manyan membobin By Moddibo / March 17, 2025
Labarai Abin da ya sa kotu ta dakatar da aiwatar hukuncin da ya tabbatar da naɗin Sunusi matsayin Sarkin Kano. Kwamitin alkalai uku karkashin jagorancin Mai shari’a Okon Abang, a ranar Juma’a sun dakatar da By Moddibo / March 14, 2025
Labarai An banka wa gidaje 24 da runbunan ajiyar hatsi wuta a jihar Jigawa bayan wani rikici ya ɓarke tsakanin Hausawa da Fulani. An banka wa gidaje 24 da rumfunan ajiyar hatsi 16 wuta, yayin wani rikicin al’umma By Moddibo / March 11, 2025
Siyasa PDP ta sake dage taron Kwamitin Zartaswar ta na Kasa (NEC) zuwa ranar 15 ga watan Mayu. Babbar jam’iyyar Adawa a Najeriya PDP ta sake dage taron Kwamitin Zartaswar ta na Kasa By Moddibo / March 10, 2025
Labarai Sojoji sun isa wasu ƙauyuka biyar a jihar Kebbi dan farwa Lakurawa, bayan sun kai harin da ya yi ajalin mutum 10. Wasu da ake zargin ‘yan bindiga da ake kira ‘yan ta’adda na Lakurawa sun kai By Moddibo / March 10, 2025
Labarai Gwamantin Edo ta rushe gidan wani mutum saboda zarginsa da hannu a ayyukan garkuwa da mutane. Gwamnatin Jihar Edo a ranar Juma’a ta rushe wani gida mallakin wani dattijo mai suna By Moddibo / March 8, 2025
Labarai Gwamantin Kano ta ƙulla yarjejeniyar samar da sabbin motocin sufuri na zamani masu amfani da CNG. Gwamnatin Jihar Kano ta kulla yarjejeniya da kamfanin Logistics Limited domin kaddamar da sabbin motocin By Moddibo / March 8, 2025
Labarai Jam’iyyar PDP ta yi Alla wadai da dakatar da Sanata Natasha. Jam’iyyar PDP ta yi waddai da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Majalisar Dattawa ta By Moddibo / March 8, 2025
Uncategorized Kotu ta bayar da umarnin karɓe dalar Amurka miliyan 1.4 daga Emefiele Mai Shari’a Ayokunle Faji na Babbar Kotun Tarayya da ke Legas, ya ba da umarnin By Moddibo / March 7, 2025
Labarai Yansandan Abuja sun yi ajalin sama da mutum 15 cikin su da masu garkuwa da mutane. Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja sun hallaka mutane bakwai da ake zargin By Moddibo / March 6, 2025
Labarai NITDA ta gargaɗi masu kafafen internet da ke kan WordPress. Hukumar Bunkasa Fasahar Bayanai ta kasa (NITDA) ta gargadi masu gidajen yanar gizo kan wata By Moddibo / March 6, 2025
Labarai Kotu a Kaduna ta yanke hukuncin datse wa wasu maza biyu mazakuta da kuma rataya. Mutum biyu da aka bayyana sunayen su da John Moses da Yakubu Mohammed, an yanke By Moddibo / March 6, 2025
Labarai Kwastam ta cafke lita 28,300 na man fetur. Hukumar Kwastam ta Najeriya a ranar Litinin ta sanar da cafke lita dubu ashirin da By Moddibo / March 4, 2025
Labarai Yansandan jihar Zamfara sun miƙa cakin kuɗi ga iyalan jami’an su da suka rasu a bakin aiki Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Zamfara ta mika takardun ceki na kudi har N94,555,327.69, ga iyalan By Moddibo / March 4, 2025
Labarai Sojin Ruwan Najeriya sun kama buhuna 213 na shinkafar waje da aka yi fasa kwaurinta a jihar Lagos Jami’an Rundunar Sojojin Ruwa na Najeriya da ke sansanin Epe Jihar Legas, sun dakile wani By Moddibo / March 4, 2025
Labarai Jami’ar ABU Zaria da UNICEF za su dasa bishiyoyi sama da dubu 2 Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zaria tare da hadin gwiwar UNICEF, za su dasa bishiyoyi har By Moddibo / March 3, 2025
Labarai Rundunar Ƴan sandan Najeriya ta ƙaryata rahoton bazuwar ƴan ta’adda a Lugbe da ke Abuja. Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta karyata ikirarin da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa, By Moddibo / March 3, 2025
Labarai Za a sake zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Rivers bayan kotun Koli ta rushe wanda aka yi a shekarar da ta gabata. Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa za ta yi By Moddibo / March 2, 2025