Bello Turji

Tsaro

Ƴan Sanda Sunun Damƙe Likitan Turji Da Wasu Ƴan Fashin Daji 39.

Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran ƴan fashin dajin nan mai suna Bello Turji lokacin da sojoji su ka ji masa raunuka a wani hari da su ka kai masa shekaru 3 da su ka wuce. Da ya ke ganawa da […]

Read More
Tsaro

Uwa Da Uba Da Ƴan Uwan Bello Turji Sun Guje Shi.

Ƴan mahaifan shararrn dan fashin dajin da ya addabi Arewa maso yammacin Najeriya sun guje shi sakamakon ayyukan sa na fashin da ji da garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa da kuma kashe mutune. Cikin wata hirar BBC Hausa da Dr. Murtala Ahmad Rufai, malami a Sashen Tarihi na Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sokoto, wanda […]

Read More
Tsaro

Bello Turji Yana Neman Yaga Ya Daidaita Lamurra Da Hukuma.

Rahotanni daga jihar Zamfara a Najeriya na cewa ƙasurgumin ɗan fashin dajin nan da aka fi sani da suna Bello Turji ya saki wasu gomman mutane da suka daɗe suna tsare a hannunsa. Riƙaƙƙen ɗan fashin, na cikin manyan jagororin ‘yan fashin dajin da suka fi ƙaurin suna wajen kashe-kashe da satar mutane don neman […]

Read More
Tsaro

Shin Da Gaske Turji Ne Ya Rubuta Wasikar Neman Sulhu?

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Rahotanni daga jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso yammacin Najeriya sun ce, kasurgumin dan bindigar da ya addabi jama’ar yankin Bello Turji, ya nemi yin sulhu da gwamnati, sakamakon barin wutar da dakarun sojojin kasar ke cigaba da yi musu a dazukan da suke a boye. Wannan na zuwa ne […]

Read More