Yan Najeriya sun tafka asarar tiriliyan 1.3 daga asusun masu zuba jari na CBEX a daga ranar Litinin
‘Yan Najeriya a dandalin sada zumunta da dama sun fara bayyana asarar da suka yi, bayan wata kafar cinikayyar kadarorin dijital da aka fi sani da CBEX ta karbe fiye…