Gwamnan Jihar Zamfara Ya Biya Naira Biliyan 9 Ga Ƴan Fansho.
Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Zamfara da ke Arewacin Najeriya, Dauda Lawal, ya biya N9,357,743,281.35 a matsayin kuɗaɗen gratuti da ma’aikatan da su ka yi ritaya a jahar Zamfara…