Lauya Falana ya gargaɗi DSS da Hukumar Leken Asiri ta NIA kan ƙaddamar da binciken Natasha.
Lauyan kare haƙƙin bil’adama Femi Falana, ya yi gargaɗi kan kowane irin bincike da hukumomin tsaro za su gudanar kan yadda Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya…