Gombe

Ra'ayi

Fetur A Arewa: Bauchi Na Maraba Da Buhari- Dr Aliyu Tilde.

Kaddara Bauchi da Gombe dai kaddara ta rubuta kasancewarsu tare har abada. Farko, a Daular Usumaniya lokacin da Yakubun Bauchi da Buba Yero suka assasa masaurautunsu, an samu rashin jituwa tsakaninsu a kan ina ne iyakar kowannensu. Bayan da aka yi wani yaki a tsakaninsu har ya kai ga kashe juna, sai Muhammadu Bello a […]

Read More
Tsaro

Matashin Da Ake Zargin Ya Yi Wa Ƙanwarsa Fyade Sau 2 A Gombe.

Ƴan sanda a jahar Gombe sun kama wani matashi mai suna Abubakar Hamidu, ɗan shekaru 35 da ke zaune a Unguwar Jauro Abare, da zargin yiwa ƙanwarsa fyade har sau biyu a lokuta daban-daban. Jaridar Aminiya ta rawaito cewa da yake gabatar da wanda ake zargin ga manema labarai, Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Gombe, Ishola […]

Read More
Labarai

Ranar Demokraɗiyya: Gwamna Inuwa Ya Buƙaci Al’ummar Jihar Gombe Su Shiga A Dama Da Su A Harkokin Zaɓe Da Shugabanci

  …Yana Mai Cewa Mulkin Demokraɗiyya Ya Kawo Ci Gaba Mai Ɗorewa A Jihar Gombe Yayin da Najeriya ke cika shekaru 23 da dawowa kan tsarin demokraɗiyya, Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya buƙaci al’ummar Jihar Gombe su ci gaba da taka rawa wajen karfafa demokraɗiyya ta hanyar shiga a dama da su yadda ya kamata […]

Read More
Labarai

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Taya Tinubu Murnar Lashe Tikitin Takaran Shugaban Ƙasa Na Jam’iyyar APC

  …Yayinda Ya Jinjinawa Shugaba Buhari Bisa Samar Da Kyakkyawan Jagorancin Dake Karfafa Demokradiyyar Cikin Gida A APC Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya (Ɗan Majen Gombe) ya taya jagoran Jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Jihar Lagos Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murna bisa nasarar samun tikitin takaran shugaban ƙasa na jam’iyar APC a babban zaɓen […]

Read More
Labarai

Kungiyar Mafita ga Matasan Arewa Maso Gabas ta kaddamar da littafi kan Illar Fyade da Fataucin Mutane

Daga Jibrin Husaini Kundum   Kungiyar Mafita Ga Matasan Arewa Maso Gabashin Najeriya tayi bikin kaddamar da sabbin Shugabanninta tare da littafin data rubuta mai suna “Illar Fyade da Fataucin Mutane” Shugaban kungiyar a matakin ƙasa kwamaret Abdulrazak Sani Albani yace sun Maida hankaline bisa halin da yankin Arewa Maso Gabas ke ciki na yawaitar […]

Read More
Labarai

Jihar Gombe Ta Lashe Gasar Kimiyya Ta Ƙasa YONSPA.

Jihar Gombe ta yi nasarar lashe lambar yabo a gasar matasa masana kimiyya, wadda fadar shugaban kasa ke shiryawa wato YONSPA. Wakiliyar Jihar Gombe a gasar Maryam Ogunbayo, daga makarantar Pen Resource Academy, ce ta lashe gasar da maki 119 inda ta doke sauran jihohin kasar nan baki daya. Ita ce kuma ta zama zakara […]

Read More
Tsaro

Tsaro: Aikata Miyagun Laifuka Ya Ragu A Jihar Gombe A Watan Janairu.

An bayyana Jihar Gombe wacce ake wa kirari da tauraruwar hamada a matsayin wacce ta fi kowacce jiha zaman lafiya a kasar nan, saboda wassu kwararan dalilan tsaro da suka sa ta yi wa tsara fintinkau. An bayyana matsayin jihar ne a cikin wani rahoton da kafar yada labarai ta Eons Intelligence ta wallafa, kafar […]

Read More
Lafiya

Mutum 50 Sun Kamu Da Korona A Jihar Gombe.

Hukumar da ke yaki da cututtuka masu yaduwa a Najeriya NCDC, ta sanar da sabbin mutum 352 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya a ranar Juma`a 14 ga watan Junairun shekarar 2022. NCDC ta ce, jihar Rivers ce kan gaba da mutum 119 sai jihar Lagos mai mutum 106 inda jihar Gombe ke […]

Read More
Labarai

APC Ta Yi Abun A Yaba Cikin Shekaru 6 Da Rabin Da Suka Gabatar,-Ahmad Lawan.

Shugaban Majalisar Dattijai Ya Yabawa Salon Jagorancin Gwamna Inuwa Da Irin Nasarorin Daya Cimma Yayin da Sanata Ahmad Lawan da Gwamna Inuwa suka kaddamar da rabon motoci 50 da babura 500 da sauran kayan tallafi da Sanata Saidu Alkali ya samar. Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Dr Ahmad Lawan, ya bayyana salon shugabancin Gwamna Inuwa Yahaya […]

Read More
Labarai

Gwamnan Jihar Gombe Ya Rattaba Hannu Kan Kudurin Kasafin Kudin 2022 na Fiye da Naira biliyan 154. 9

  Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya rattaba hannu kan kudurin kasafin kudi na 2022 na fiye da Naira biliyan 154, da miliyan 963, da dubu 964) kamar yadda majalisar jihar ta amince dashi. Da yake jawabi jim kadan bayan rattaba hanu kan kasafin kudin a zauren majalisar zartaswar jihar, Gwamna Inuwa Yahaya ya […]

Read More