Fasinjojin wata mota huɗu sun riga mu gidan gaskiya wasu kuma sun jikkata a jihar Borno.
Mutum hudu sun rasa rayukan su, yayin da wasu hudu suka jikkata bayan wani abu mai fashewa ya tashi, a ƙarƙashin wata motar haya a ƙaramar hukumar mulkin Biu ta…