Matatar Man Dangote ta ƙulla yarjejeniya da wasu kamfanoni don karya farashin man fetur a Najeriya.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin matatar mai ta Dangote ya bayyana cewa ya ƙulla yarjejeniya da kamfanonin Heyden Petroleum da Ardova Plc don tabbatar da samar da man fetur a…