Dan Majalisar Tarayya A Fagge, MB Shehu ya Raba Tallafin Naira Miliyan 5 Ga Yan Jam’iyyar NNPP.
Daga Sadiq Muhammad Fagge Dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Fagge a jihar Kano, Muhammad Bello Shehu, ya raba Naira miliyan biyar ga magoya bayan jam’iyyar sa ta NNPP…