Muhammadu Buhari

Uncategorized

Hadimin Shugaba Buhari, Bashir Ahmad Na Fatan Yin Nasara A Kotu.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hadimin shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari Bashir Ahmad ya yi wa kansa fatan nasara a shari’ar da ya shigar yana kalubalantar kayen da ya sha a zaben fitar da gwani na takarar dan majalisar wakilai a APC a jihar Kano. Buhari Ya Sake Bawa Bashir Ahmad Muƙami Tare Da Ɗaga Likkafarsa. […]

Read More
Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Damu Kan Halin Matsi Da ‘Yan Ƙasar Ke Ciki.

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta damu matuka kan halin matsin rayuwa da ake fama da shi a kasar musamman ma na hauhawar farashin kayayyaki. Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis yayin karbar wani daftari na sake duba ayyukan ma’aikatun gwamnati da aka kafa bayan gabatar da rahoton kwamitin Oronsaye […]

Read More
Labarai

Buhari Ya Sake Bawa Bashir Ahmad Muƙami Tare Da Ɗaga Likkafarsa.

Shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa tsohon mai taimaka masa kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, a matsayin Hadimi na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Sadarwa na Zamani. Wannan dai na kunshe ne a cikin wata wasikar tabbatar da nadin da Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya aike wa da Bashir mai dauke da […]

Read More
Labarai

ASUU Ta Yi Ƙarin Makonni 4 A Yajin Aikin Da Ta Ke Yi.

Wasu rahotanni na cewa ƙungiyar ASUU ta malaman jami‘o‘in Najeriya ta tsawaita yajin aikin da take yi da karin wasu makonni hudu. Ƙarin bayani na nan tafe.

Read More
Labarai

Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU: “Makonni Biyu Sun Yi Tsayi Sosai” -ASUU.

Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ce wa’adin makonni biyun da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar domin warware matsalolin da kungiyar ta gabatar ya yi yawa. Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ne ya bayyana hakan ta cikin shirin gidan Talabijin na Channels mai suna Siyasa a yau” a jiya Talata a Abuja. […]

Read More
Labarai

Buhari Ya Jinjinawa Likitocin Da Suka Yiwa Mataimakinsa Aiki.

Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yiwa mataimakinsa farfesa Yemi Oshibanjo, fatan samun sauki cikin sauri, bayan wasu tawagar likitoci suka yi masa aiki a ƙafarsa. A wata sanarwa da mai taimakawa shugaba Buhari kan kafafen watsa labarai, Mr. Femi Adeshina,  ta ce “shugaban ƙasa ya yabawa tawaggar likitoci na asibitin Duchess International da ke […]

Read More
Labarai

Shugaba Buhari Zai Ci Gaba Da Yin Duk Mai Yiwuwa Wajen Tabbatar Da Jin Daɗin Ƴan Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya za su yi hamdala idan suka san halin da al’ummar wasu kasashe ke ciki. Buhari ya yi wannan bayanin ne a yayin ziyarar da ya kai wa sarkin Katsina Dokta Abdulmumini Kabir Usman, a fadarsa a yau Asabar. Shugaban ya ce zai ci gaba da yin duk […]

Read More
Labarai

Na Ƙagu Na Sauka Saboda Mulki Akwai Wuya – Buhari.

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a jiya Litinin, ya bayyana cewa shekaru bakwai da ya yi a kan karagar mulki a matsayin “masu wuya”, yana mai cewa “na matsu na sauka.” Jaridar Punch ta rawaito cewa a wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yaɗa labarai da hulda da jama’a, Garba Shehu […]

Read More
Labarai

Shugaba Buhari Ya Ziyarci Gidan Yarin Kuje Bayan Kai Masa Hari.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci gidan yarin Kuje da ke Abuja babban birnin kasar bayan harin da aka kai kurkukun ranar Talata da daddare. Kawo yanzu babu cikakken bayani kan abubuwan da ya yi a ziyarar da ya kai gidan yarin. Sai dai hukumomi sun bayyana cewa 879 ne suka tsere daga gidan yarin, […]

Read More