CBN ya ƙaryata fitar da takardun kuɗi ƴan dubu 5 da dubu 10
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya musanta fitar da wata takarda, da ke sanar da samar da sabbin takardun kudi na N5,000 da N10,000. Takardar da ake cewa CBN ya fitar,…
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya musanta fitar da wata takarda, da ke sanar da samar da sabbin takardun kudi na N5,000 da N10,000. Takardar da ake cewa CBN ya fitar,…
Daga Auwal Kabir Sarari Kungiyar yan canji ta ƙasa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan canji (BDC), na siyan dala a kan N980/$ a kasuwar bayan fage ta hada-hadar kuɗaɗen…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Babban Bankin Najeriya CBN, yace za a cigaba da amfani da kudaden naira kamar yadda yake bisa tsarin doka. Express Radio ta rawaito cikin wata sanarwa…