Ƴan bindiga sun sace wasu ƴan Indiya 5 a jamhuriyar Nijar yayin da aka hallaka sojoji 12
Wasu ƴan bindiga da ba a tantance ba sun sace ƴan ƙasar Indiya biyar a yammacin ƙasar Nijar yayin wani harin da ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 12, kamar yadda…
Wasu ƴan bindiga da ba a tantance ba sun sace ƴan ƙasar Indiya biyar a yammacin ƙasar Nijar yayin wani harin da ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 12, kamar yadda…
Hedkwatar Tsaro ta karyata rahotannin da ke cewa Jamhuriyar Nijar ta janye daga Rundunar Hadin Gwiwa ta Kasa da Kasa, tana mai cewa irin wannan matakin zai haifar da mummunan…
Wasu maharan sun far wa sojojin Nijar a kan babura kwatsam a lokacin da suke sinitiri a yankin Tillaberi. TRT ta rawaito, duk da cewa hari harin na ba-zata ne…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni daga jamhuriyar Nijar na rundunar sojin ƙasar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da ‘yan bindigar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a Najeriya na cewa, an sake ganin bayyana riƙaƙƙen Ɗanbindigar nan Ɓaleri wanda ya addabi yankunan Zamfara, Sokoto, da Katsina, bayan Sojojin Jamhuriyar Nijar sun…
Daga Maryam Usman Al’ummar Nijar da ƴan Najeriya mazauna ƙasar ne suka yi zaman dirshen a ofishin ECOWAS da ke Nijar, don neman kungiyar ta cire musu takunkumai da ta…