Kano Pro-pa ta nemi Gwamnatin Kano ta tsayar da ginin wasu ajujuwan karatu.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Ƙungiyar da ke kare ayyukan Gwamnatin Kano da nagartar su wato Kano Pro-pa ta buƙaci gwamnatin jihar ta tsayar da aikin ginin ajujuwan karatu a wasu…