Rawar Karya Kwankwaso: Kotu Ta Yankewa Ƴan Daudu Hukunci Bayan Ta Same Su Da Laifin Yin Rawa Da Shigar Mata.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kotun shari’ar addinin musulinci da ke zaman ta, a hukumar Hisbah ta jahar Kano a Arewacin Najeriya, ta yankewa wasu yan Daudu hukunci samun su yi…