Jam’iyyar LP ta lashi takobin kayar da Tinubu a zaɓen 2027
Daga Sani Ibrahim Maitaya Shugaban jam’iyyar Labour Party a jihar Ogun Chief Samuel Olaolu, ya bayyana cewa jam’iyyar adawar ta kuduri aniyar kifar da gwamnatin jam’iyyar APC mai mulki karkashin…