Day: July 23, 2022

Lafiya

Ƙyandar Biri Ta Zama Lalurar Gaggawa Ta Duniya.

Rahotanni na cewa Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana cutar ƙyandar biri a matsayin matsala mai buƙatar kulawar gaggawa ta duniya. Wannan ayyanawa ita ce matakin ankararwa mafi girma da WHO ta ɗauka sakamakon ƙaruwar masu kamuwa da cutar. An bayyana matakin ne bayan kammala taron gaggawa da kwamati kan cutar ya gudanar a […]

Read More
Tsaro

Nafi Son Kashe Mutane Maimakon Garkuwa Da Su, -Ado Alero.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ba shi da burin yin garkuwa da mutane amma ya fi son kashe su. Ado Alero ya bayyana hakanne […]

Read More
Lafiya

Kano: Cikin Kwanaki Biyu Mutum 12 Sun Kamu Da Korona.

Sabbin mutum 12 sun kamu da cutar Korona cikin kwanaki biyu a jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najariya, yayin da mutum 619 suka kamu a Najeriya. A rahoton da hukumar da ke yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ke fitarwa loto bayan loto, hukumar ta ce, a jihar Ekiti ka`dai mutum […]

Read More