Kotu ta bayar da umarnin tsare Yahaya Bello bayan ya musanta zarge-zargen da ake masa.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da hukumar EFCC ke yi masa guda 16 bayan an gurfanar da shi gaban kotu a Abuja…