Arewa

Ra'ayi

Me Ya Sa Aurenmu Ya Ke Yawan Mutuwa?

Mun dan yi wani bincike da mu ka gano wasu abubuwan da ke saurin kashe aure ko da maaurata suna son junansu, za mu fara dauko su daya bayan daya muna tattaunawa. Abu na farko da ke cikin wannan rukunan da ke kawo matsaloli a zamantakewar auranmu (hausawa) har ya kai ga rabuwa shine rashin […]

Read More
Ra'ayi

Rashin Ƙarfafawa Ke Durƙusar Da Masu Fasahar Mu A Najeriya Musamman Ƴan Arewa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya azurta ƴan Arewa da mutane iri-iri da suke da baiwar ƙirƙire-ƙirƙire da ƙere-ƙere da yawan gaske kuma a kowane sako da lungu na ƙasar nan musamman ma a wannan yanki namu na Arewa, to amma basa samun cigaba. Suna rasa cigaba ne saboda rashin ƙarfafawa daga gwamnatoci, mawadata da […]

Read More
Fadakarwa

Tasirin da yanayin tasowar wasu Matan Arewa yayi a cikin Auren su.

Daga Fatimah Chikaire   Kasancewar irin qorafin da wasu maza keyi akan yadda wasu matan arewa ke da karancin ilimin sanin sirrin zaman aure wadda ya kaiga wasu mazan sukan ga wasu kabilun sun fi iya zaman aure. Wasu daga cikin dalilan da ya jawo hakan. 1. Al’adace a wajen mu ( da addini) na […]

Read More
Abdullahi Koli
Tsaro

Al`ummar Najeriya Da Su Kansu Talakawa Sun Fusata –Koli.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Yayin da hare-haren ‘yan bindigar daji ke cigaba da ta`azzara a Najeriya musamman a yankin Arewa maso Yammacin kasar, ‘yan Najeriya na cigaba da bayyana ra`ayoyin su kan yadda za a kawo karshen rashin tsaro a kasar. Da yake zantawa da Martaba Fm a birnin Bauchi Kwamared Albdullahi Muhammad Koli Tsohon […]

Read More
Labarai

Rashin Tsaro: Shin Kwadayi Ne Yake Sanya Wadansu Malaman Addini Na Arewa Yin Shiru Ko Tsoro?

Daga: Muhammad Bashir Wata rana, aka ba ni labari cewa, wani Malamin Addini, kuma shugaban wata ƙungiya mai tarun jama’a a ƙasar nan, ya ziyarci wani daga cikin gwamnonin jihohin Arewa masu fama da matsalar tsaro a fadar sa. Yace, lokacin da Malam yaga gwamna; ya shiga mota zai tafi. Sai gwamna, a gaban jama’a […]

Read More
Fadakarwa

Matashiya ga ‘Yan Arewa!!!

Daga Abdulkarim A Saidu Tilde   Lallai al’uman arewacin Najeriya sun samu kansu a cikin wani mawuyaci hali. A zato da tsammaninmlsu shine da zarar Buhari ya hau mulki zasu samu kwanciyar hankali ko kuma sassauci cikin abubuwan da ke faruwa. Sai gashi halin da suka samu kansu a ciki za a iya cewa ma […]

Read More
Labarai

Sai Arewa Ta Haɗa Kai Kafin Ta Fita Daga Matsalar Da Take Ciki – Aminu Saira

Anyi kiraga Al’uman Arewacin Nigeria dasu hada kansu waje guda domin kawo karshen matsalolin dake addabar yankin baki daya. Shahararren Directa a masana’antar Kanywood shine bayyana hakan a shafinsa na Facebook. Aminu Saira ya farane da cewar “Ina Kira Ga ‘Yan Uwana ‘Yan Arewa Da Mu Hada Kai Domin Shawo Kan Matsalolin Da Suka Addabi […]

Read More
Fadakarwa

Ku Tashi Matasan Arewacin Najeriya!

Daga Dr. Aliyu U. Tilde Ba a bori da sanyin jiki. Ba za mu gaji da gaya wa juna gaskiya ba. Wannan muna yi ne saboda wadanda ke bayanmu masu kananan shekaru don mu kam namu sun yi nisa, mun kusa fadawa nau’in mutanen da Manzon Allah (SAW) ya kira “sittuna-aw-sab’una”. Allah dai ya sa […]

Read More