Asuu

Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Ilimi

ASUU: Dan Me Za A Ce Shugaban Kasa Ya Yi Watsi Da Ilimi? – Garba Doya.

An yi kira ga gwamnatin na Najeriya karkashin shugababan kasa Muhammadu Buhari, ta kawo karshen yajin aikin da kungiyar malaman jam`o`in Najeriya, ke yi tsawon wata shida. Garba Doya Sarkin Yakin Ajiyan Bauchi, shugaban ko`odinetocin gwamnan jihar Bauchi, ne ya yi wannan kiran cikin wata tattaunawar kai tsaye da aka yi da shi a Martaba […]

Read More
Labarai

ASUU Ta Yi Ƙarin Makonni 4 A Yajin Aikin Da Ta Ke Yi.

Wasu rahotanni na cewa ƙungiyar ASUU ta malaman jami‘o‘in Najeriya ta tsawaita yajin aikin da take yi da karin wasu makonni hudu. Ƙarin bayani na nan tafe.

Read More
Labarai

Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU: “Makonni Biyu Sun Yi Tsayi Sosai” -ASUU.

Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ce wa’adin makonni biyun da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar domin warware matsalolin da kungiyar ta gabatar ya yi yawa. Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ne ya bayyana hakan ta cikin shirin gidan Talabijin na Channels mai suna Siyasa a yau” a jiya Talata a Abuja. […]

Read More
Labarai

Zamu Rufe Tashoshin Jirgin Sama Dana Ƙasa Da Titunan Idan Ba’a Janye Yajin Aikin ASUU – Ɗalibai.

Gamayyar Ƙungiyoyin Farar hula na Arewa, shiyar Kano sun yi barazanar rufe filayen jirgin sama da tashoshin jirgin ƙasa da manyan titunan Arewa in har gwamnatin taraiya da ASUU ba. Ɗaliban sun kuma yi barazanar rufe ofisoshin jam’iyyun siyasa a jihohi 19 na yankin Arewa a Nijeriya. Sun yi barazana ne hakanne a cikin wata […]

Read More
Ilimi Labarai

Gwamnatin Buhari ta gaza kan matsalar ASUU – Kungiyar CNG

Daga Muhammad Sani Mu’azu   Wani Malamin jami’a anan Bauchi Parfesa Dalhat Bala Sulaiman ya zargi gazawar Gwamnatin Tarayya amatsayin silar cigaba da kasancewar Jami’oin kasar Nan a rufe. Dalhat Bala Sulaiman yayi Batun ne yayin Wani Babban taro Wanda ya hada hancin shuwagabannin dalibai, iyaye, da kungiyoyin fafutuka, kan ci gaba da fuskantar yajin […]

Read More
Labarai

ASUU Ta Sake Yin Barazanar Tsundumar Yajin Aiki.

Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ta Academic Staff Union of Universities (ASUU) ta sake yin barazanar shiga yajin aiki biyo bayan ƙarewar wa’adin gargaɗi da ta bai wa gwamnatin tarayya na sati uku. Sai dai mambobin ƙungiyar sun yi kira ga ‘yan Najeriya da ke son ci gaban ƙasar da su shiga tsakani a tattaunawarta […]

Read More
Ilimi

Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Shiga Tun A Watan Maris

  Kungiyar malaman jami’oi ta ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta shiga shiga karkashin wasu sharuda, wanda hakan ya kawo Karshen yajin aikin da ya fara tun a watan Maris na shekarar 2020. Shugaban kungiyar a matakin kasa Biodun Ogunyemi ne ya samar da hakan a Abuja, inda ya bayyana cewa wannan mataki […]

Read More
Ilimi

Gwamnatin tarayya zata sasanta da kungiyar malaman jami’oi ASUU.

Ministan kwadago da samar da ayyukan yi Dakta Chris Ngige ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba gwamnatin tarayya zata kawo karshen yajin aiki da kungiyar malaman jami’oi wato ASUU ta shiga tun a watan Maris na wannan shekarar. Dakta Ngige ya bayyana hakan ne cikin shirin siyasar na gidan talabijin din Channels mai […]

Read More
National

Strike: ASUU Says FG is Unconcerned.

By: Salihu A. Auwal. The Academic Staff Union of Universities (ASUU), has revealed that the Federal Government did not show any sign of settling the issues that made the Union to embark on the two-week warning strike. The Union, demands that rather than force universities to embrace the IPPIS system, the Federal Government should work […]

Read More