Ana zargin makiyaya sun hallaka manoma biyu a jihar Benue.
Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin makiyaya ne sun kashe manoma biyu, a hare-hare daban-daban da suka faru a wasu ƙauyukka da ke ƙaramar hukumar Gwer ta yamma…
Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin makiyaya ne sun kashe manoma biyu, a hare-hare daban-daban da suka faru a wasu ƙauyukka da ke ƙaramar hukumar Gwer ta yamma…
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) reshen jihar Benue, ta tabbatar da sace daya daga cikin jami’an ta mai suna Insfekta Nathaniel Kumashe. Jami’ar hulda da jama’a ta hukumar Ngozi…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo An tabbatar da mutuwar mutane 20 galibi mata da yara ƙanana sakamakon wani hatsarin jirgin ruwa a kogin Benue a ranar Asabar a kusa da Ocholonya…
Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Akalla mutane 10 ne aka kashe a tsakanin ranakun Asabar da Lahadi a hare-haren da aka kai a kan hanyar Ayilamo zuwa Anyin da kuma al’ummar…