An Yakenwa Wasu Mutum Biyu Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai A Jigawa Bayan Samunsu Da Laifin Yin Luwadi Da Wasu Yara.
Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo ta yanke wa Isah Haruna hukuncin ɗaurin rai-da-rai bayan samunsa da laifin yin…