Gwamnatin Kano Za Ta Fara Tantance Baƙi Ƴan Kasashen Waje Da Ke Jihar.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yi wa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna birnin rijista musamman waɗanda suke gudanar da…