Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar Ƙanjamau da Sikila da wasu cututtuka kafin aure

Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar kanjamau da ta Sikila da kuma sauran cututtuka kafin yin aure. Da yake Jawabi akan kafa dokar, Shugaban Majalisar dokokin jahar kano Alhaji Jibril Isma’il Falgore, ya ce dokar za ta daƙile yaɗuwar cututtuka a tsakanin ma’aurata da yaɗa su ga iyali da ma […]

Cutar Kyanda Ta Kashe Ƙananan Yara 19 A Jihar Adamawa.

Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar Kyanda  a karamar hukumar Mubi, dake  Jihar Adamawa. Kwamishinan lafiya na jihar Felix Tangwami ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN a Mubi ranar Asabar cewa sama da yara 200 ne suka kamu da cutar a karamar hukumar. Ya […]

Proudly powered by WordPress | Theme : News Elementor by BlazeThemes