Lafiya

Lafiya

Mutane 41 Sun Kamu Da Cutar Ƙyandar Biri A Najeriya.

Akalla mutane 41 ne suka kamu da cutar Kyandar biri cikin kwanaki Bakwai a fadin Najeriya. Hukumar dake dakile cututtuka masu yaduwa NCDC itace ta bayyyana haka a shaifin ta cikin sakon da ta saba fitarwa a Twitter. NCDC ta ce mutane 41 ne suka kamu da annobar cutar Kyandar biri daga ranar 29 ga […]

Read More
Lafiya

INGANTACCIYAR MAGANIN HIV (ƘANJAMAU).

Babbar cibiyar magani na Musulunci wato kashful Aleel, tabbas suna bada maganin Cutar ƙanajamau kuma ana warkewa, wanda akwai shaidu masu yawa da suka tabbatar da wannan cibiyar suna bada maganin HIV Akwai mutane 3 a Sokkoto da suka warke daga wannan cutar dalilin karɓar maganin su, akwai mutum hudu a Kano, akwai mutum ɗaya […]

Read More
Lafiya

ILLOLIN ISTIMNA’I (ZINAR HANNU) TARE DA MAGANIN SA.

Istimna’i shine mutum ya biyawa kansa buƙata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA 1 Yana haifar da ƙanƙancewar gaba 2 Rashin haihuwa 3 yana saka yawan mantuwa da rashin riƙe karatu 4 saurin inzali yayin jima’i 5 […]

Read More
Lafiya

Kotu Ta Tasa Ƙeyar Ɗan Chinan Da Ya Kashe Ummita Gidan Kaso.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da ɗan Chinan da ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a ranar Laraba, gaban wata kotun majistire. Ana zargin Mista Geng Quanrong da kisan matashiyar, lamarin da ya ci karo da sashe na 221 na kundin laifuka […]

Read More
Lafiya

Bauchi: Nasarorin Da Gamayyar Ƙungiyoyin Ma’aikatan Kiwon Lafiya Na Sa kai Suka Cimma Cikin Shekaru Biyu.

Bayani kan wasu daga cikin Nasarorin da kungiyar ta cimma a bangaren aikin Agaji da sa kai da ta keyi a Asibitocin gwamnati ta jihar nan. Gasu kamar haka; 1. Bisa al’ada ƙungiyar kan tara kuɗi a tsakanin membobin ta dan gudunar da aikin jinya kyauta (free medical outreach service) a ƙauyuka da sukayi nesa […]

Read More
Lafiya

Mutum 8 Sun Kamu Da Korona A Jihar Bauchi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar da ke kula da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta ce sabbin mutum 8 sun kamu da cutar korona a jihar Bauchi da ke arewa maso Gabashin kasar. A wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar asabar ta ce an samu 164 sabbin kamuwa da cuta a sassan Najeriya […]

Read More
Lafiya

Ƙyandar Biri Ta Zama Lalurar Gaggawa Ta Duniya.

Rahotanni na cewa Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana cutar ƙyandar biri a matsayin matsala mai buƙatar kulawar gaggawa ta duniya. Wannan ayyanawa ita ce matakin ankararwa mafi girma da WHO ta ɗauka sakamakon ƙaruwar masu kamuwa da cutar. An bayyana matakin ne bayan kammala taron gaggawa da kwamati kan cutar ya gudanar a […]

Read More
Lafiya

Kano: Cikin Kwanaki Biyu Mutum 12 Sun Kamu Da Korona.

Sabbin mutum 12 sun kamu da cutar Korona cikin kwanaki biyu a jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najariya, yayin da mutum 619 suka kamu a Najeriya. A rahoton da hukumar da ke yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ke fitarwa loto bayan loto, hukumar ta ce, a jihar Ekiti ka`dai mutum […]

Read More
Lafiya

Har Yanzu Korona Na Cigaba Da Mamaya A Cewar WHO.

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya yi gargaɗin cewa jerin waɗanda suka kamu da cutar korona na nuna cewa har yanzu ba a kuɓuta daga annobar ba. TedrosAdhanom Ghebreyesus ya ce cutar na ci gaba da yaɗuwa, don haka akwai buƙatar ƙasashe su ɗauki matakan ɗakile ta. Ya ce, ya damu da yadda ake samun […]

Read More
Lafiya

Kano: Sinadari Mai Guda Ya Jawo An Kwantar Da Sama Da Mutum 200 A Asibiti.

Rahotanni daga jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya na cewa an kwantar da mutane sama da mutane 200 a asibitoci daban-daban. Lamarin ya faru ne biyo bayan da wasu Ƴan Jari Bola suka bude wata tukunyar gas mai dauke da wani sinadarin da ba a san ko menene ba a unguwar Sharada Ƴan […]

Read More