A Najeriya NUPENG Sun Karta Rahoton Da Ke Cewa Za Yi Shiga Zanga-zanga.
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Kungiyar Direbobin Tankokin man fetur, PTD, reshen kungiyar ma’aikatan matatar man fetur da iskar gas ta Najeriya NUPENG, sun karyata rahoton cewa mambobinta na shirin gudanar…