Police

Labarai

Kano: Rundunar Yan Sanda Ta Gargaɗi Mazauna Jihar Da Ke Yaɗa Labaran Ƙarya Kan Tsaro.

  Da take kore raɗe-raɗin ganin wasu da akai zargin ƴan ta’adda ne da suka kai su kimanin su ɗari bisa babura a wata unguwa mai suna Kuntau da ke Kano, rundunar ƴan sandan jihar ta gargadi masu yaɗa labaran ƙarya kan abinda ya shafi tsaro da ahir ɗin su. Tana mai cewa tsaro muhimmin […]

Read More
Labarai

Yadda Wani Mutum Ya Kwaƙule Mun Idanu Na Guda Biyu Ban Yi Masa Laifin Komai Ba- Almajiri.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Rundunar yan sandan jihar Bauchi da ke Aarwa maso Gabashin Najeriya ta tabbatar da samun wani almajiri mai shejaru 16 mai suna Uzairu Salisu, wanda yazo karatun Allo jihar Bauchi daga jihar Katsina, wanda ake zargin wani mutum da kwakulewa masa idanu guda biyu. Cikin wata sanarwa da rundunar ƴan sandan […]

Read More
Tsaro

Kano: Matashi Ya Rasa Ransa A Yayin Faɗan Daba.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Rundunar ƴan dan jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya,ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Shitu ɗan kimanin shekaru 20, da aka caka masa wuƙa a ciki, yayin da wasu ƙungiyoyin ƴan daba biyu suke faɗa a unguwar Ƴan Kada da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar. Kakakin […]

Read More
Labarai

NDLEA Me Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi A Najeriya Na Nema DCP Abba Kyari Ruwa A Jallo.

Hukumar yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta ce tana neman ɗan sanda DCP Abba Kyari ruwa a jallo kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi. Wata sanarwa da NDLEA ta fitar a yau Litinin ta ce bincikensu ya nuna cewa Abba Kyari na cikin wata ƙungiya da ke […]

Read More
Tsaro

Abdulmalik Malamin Su Hanifa Ya Nemi Gwamnati Ta Bashi Lauya.

Abdulmalik Muhammad Tanko wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano, ya faɗa wa kotu cewa ba shi da lauya sannan ya buƙaci gwamnatin jihar ta sama masa lauyan da shi da sauran mutum biyun da ake zargin. Ya ce “Ba mu da lauya a yanzu saboda ba ma iya magana […]

Read More
Tsaro

Yau Za A Fara Shari’ar Abdulmalik Wanda Ake Zargi Da Kashe Hanifa Bayan Yayi Garkuwa Da Ita.

A yau ne ake sa ran babbar kotun jihar Kano za ta fara sauraron shari’ar Abdulmalik malamin makarantar da ake zargi da kashe ɗalibarsa Hanifa Abubakar ƴar shekara biyar. Kotu Ta Sake Mayar Da Wanda Ake Zargi Da Kisan Hanifa Gidan Gyaran Hali. An Sanyawa Titi Sunan Hanifa Wadda Malaminta Ya Yi Garkuwa Da Ita […]

Read More
Tsaro

An Harbe Ɗan Sanda A Kusa Da Fadar Shugaban Ƙasar Guinea Bissau.

Ana fargabar wani ɗan sanda a ƙasar Guinea Bissau, ya rasa ransa bayan zargin yin harbe-habe a kusa da fadar shugaban ƙasar da ke Bissau babban birnin ƙasar. Sai kuma babu wata hukumar da ta tabbatar da hakan, an dai ce sojoji sun kewaye ginin fadar shugaban kasar. An kuma fahimci cewa Shugaba Umaro Sissoco […]

Read More
Labarai

Kano: Ƴan Sanda Sun Kuɓutar Da Ƴan Mari Sama Da 100.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Rundunar ƴan sandan jihar Kano a Arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da yara ƴan mari 113 da ake tsare da su a wani gida da ke unguwar Na’ibawa Ƴan Lemo a ƙaramar hukumar Kunbutso. Rundunar ƴan sandan ta ce tayi nasarar kuɓutar da ƴan marin ne bayan samun […]

Read More
Siyasa

Ɗan Sarauniyya: Mun Gayyaci Wanda Ake Ƙara Sau Da Dama Amma Yaƙi Amsa Gayyata- Ƴan Sanda.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Wata kotu a jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya,  mai lamba 58 da ke zamanta a Noman Sland a jihar, ta bawa rundunar ƴan sandan jihar Kano umarnin ajiye Mu’azu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Rundunar ƴan sandan ce ta sanar da hakan ta bakin […]

Read More
Siyasa

Ɗan Sarauniyya: Ƴan Sanda Sum Kama Mu’azu Magaji Mai Yawan Sukar Gwamnatin Kano.

Wasu ‘yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya sun kama tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu’azu Magaji. Lauyansa da kuma iyalansa sun tabbatar wa BBC cewa an kama tsohon Kwamishinan ne ranar Alhamis da daddare lokacin da yake kan hanyarsa ta komawa masaukinsa bayan ya gama harkokinsa na ranar. Lauyansa, Barrister Garzali Datti Ahmad, […]

Read More