SSANU Ta Sake Yin Kira Ga Gwamnatin Najeriya Kan Biyan Albashin Watanni 4 Da Aka Hana Su.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, ta sake jaddada kiran a gaggauta biyan albashin mambobinta na watanni hudu da aka hana su albashi. Shugaban ƙungiyar SSANU…