Yajin Aikin NLC Da TUC Fatali Ne Da Umarnin Kotu Da Tozarta Ɓangaren Shari’a- Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin dadin ta game da matakin da kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC suka dauka na fara yajin aikin a fadin kasar, duk da umarnin…