Wutar Lantarki

Labarai

Wannan Shine Karo Na 7 Da Wutar Lantarki Ke Ɗaukewa Baki Ɗaya A Najeriya Cikin Shekarar 2022.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kwanaki masu amfani da wutar lantarkin a Najeriya na murnar wadatar da aka samu, ana cikin haka wutar lantarkin ta dauke baki ɗaya. Hukumar samar da wutar lantarki ta danganta ci gaban da aka samu na wadatar wutar da sakamakon daidaita wasu kwangiloli da ake ganin suna da alhakin gazawar da […]

Read More
Labarai

A Karo Na Huɗu Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya Ya Sake Lalacewa

  Babban layin wutar lantarki na Najeriya ya samu matsala inda aka ɗauke wuta a kafatanin ƙasar a jiya Lahadi 12 ga watan Yuni. Wannan lamari shi ne karo na huɗu da babban layin wutar lantarkin ya samu matsala tun watan Afrilun da ya gabata, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Wani kamfanin wutar […]

Read More
Buhari
Labarai Siyasa

Shugaba Buhari : Ina baiwa yan Nigeria hakuri kan Wahalar Mai da wutar Lantarki.

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a kan halin da ƴan ƙasa su ka shiga sakamakon ƙarancin man fetur da dangogin sa da kuma wutar lantarki, inda ya ba da haƙuri game da yanayin da a ke ciki. Buhari ya bada hakurin ne a sanarwar da kakakin sa, Garba Shehu ya fitar a jiya […]

Read More
Fasaha Labarai

Mutanen Najeriya ne na daya a Duniya wajan rashin samun ingantacciyar wutar lantarki-Inji Bankin Duniya.

Daga : Sadeeq Muhammad Umar. Bankin Duniya a wani Rahoto da ya fitar yace akwai Jimullar Mutane Miliyan 84 da basu samun wutar Lantarki a Najeriya. Wannan  Rahoton ya dauko kaso 43 cikin 100 na gaba dayan Al’ummar jiha, kuma hakan na Nufin Najeriya ce kasa ta daya a Duniya wajan yawan mutanen da basa […]

Read More