Labarai
Trending

Takunkumai: Wasu Ƴan Nijar Da Najeriya Sun Yi Zaman Dirshen A Ofishin ECOWAS da ke Nijar.

Daga Maryam Usman

Al’ummar Nijar da ƴan Najeriya mazauna ƙasar ne suka yi zaman dirshen a ofishin ECOWAS da ke Nijar, don neman kungiyar ta cire musu takunkumai da ta sanya musu tun bayan da sojojin juyin mulki suka kifar da Gwamnatin Shugaba Mohammed Bazoum.

Ga ƙarin bayani ta cikin rahotan wakilinmu a Jamhuriyar Nijar Maryam Usman.
ZAMAN DIRSHEN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button