Wasanni
Trending
Zuwa Yanzu Ƙasashe 9 Ne Suka Samu Tikitin Fafatawa A Gasar European.
Zuwa Yanzu Ƙasashe 9 Ne Suka Samu Tikitin Fafatawa A Gasar European.
Daga Isa Magaji Rijiya Biyu
Cikin ƙasashe 24 da za su fafata a gasar European,zuwa yanzu Ƙasashe 9 ne suka samu tikitin fafatawa a Gasar.
Jerin ƙasashen sune Germany, Fransa da , Fotugal, Belgium, Spain, Scotland, Turkiyya, Austaraliya, Ingila.