Ilimi
Trending

Gidauniyar AB Muƙaddam Ta Fara Bawa Ɗaruruwan Matsan Jihar Kano Horo Kan Kwamfuta A Kyauta.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Wata gidauniya da ke rajin taimakwa mabuƙata a jihar Kano ta AB Muƙaddam Foundation ta buɗe bayar da horo kan ilimin kwamfuta kyauta a jihar Kano.

An buɗe bayar da horon ne a wani dan karamin bikin buɗewa da aka yi a ƙaramar hukumar Dala.

Wakilin mu Suleman Ibrahim Modibbo, ya halarci taron ga rahoton da ya haɗa mana.
Z0000014

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button