Wasanni
Trending

Klyan Mbappe Ya Zama Gwarzon Dan Wasa A Gasar League One Ta Ƙasar Faransa.

Daga Isa Magaji Rijiya Biyu

Ɗan wasa Klyan Mbappe ya zama Gwarzon Ɗan Wasa a Gasar League One ta ƙasar Faransa.

Kana kuma shine Ɗan wasa shine na Farko a tarihin gasar daya Lashe sau 10.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button