Jiragen yakin sojin saman Nijeriya sun kashe ƴan ta’adda da dama a Zamfara
Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta kashe ƴan ta’adda da dama a hare-haren sama da ta kai a jihar Zamfara. Wani shafin yanar gizo mai suna Zagazola Makama, wanda…
Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta kashe ƴan ta’adda da dama a hare-haren sama da ta kai a jihar Zamfara. Wani shafin yanar gizo mai suna Zagazola Makama, wanda…
Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi al’ummar jihar mazauna kan iyakoki da su yi hattara da ’yan bindiga da ke tserewa a sakamakon ragargazar da sojoji suka tsananta a kansu. Hakan na…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tawagar haɗin gwiwa ta ’yan sanda, sojoji da ’yan sa-kai, sun ceto manoma 36 da ’yan bindiga su ka sace a ƙaramar Hukumar Danko/Wasagu a Jihar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mai bai wa shugaban ƙasar Najeriya shawara kan sha’anin tsaro Mallam Nuhu Ribadu, ya bigi ƙirji cewa ƙasar ta fi samun ingantuwar tsaro a mulkin shugaba…
Daga Abdulrahman Salihu Gwamnatin jihar katsina, ƙarƙashin jagoranci Malam Dikko Umar Radda, ta yi ƙarin haske kan bayanan da ke yawo bisa matakan da take dauka kan sha’anin tsaro. A…
Wasu ’yan bindiga sun kai farmaki unguwar Gandu da ke kusa da Jami’ar Tarayya ta Lafia a Jihar Nasarawa, inda suka sace wani dan kasuwa tare da harbi wani dalibi…