Ƴansanda a Bauchi sun fara bincike kan wasu matasa da ake zargin sun yi wa wata matashiya ciki da kuma kashe ta a Misau
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Bauchi ta tabbatar da kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a wani mummunan lamari da ya shafi haɗa kai wajen…